Sakamakon kasashen dake taimakawa yan Ta’adda yana nan tafe zasu gribi abin da suka shuka : inji Hassan ruhani shugaban kasar Iran.
Shugaban na iran ya fadi hakan ne a wajen buden taron kasa da kasa karo na biyu na tunawa da mutane 18000 da suka yi shahada sakamakon hare-haren ta’adanci karo na biyu a nan birnin Tehra
Yace wajibi ne duniya ta tsaya a sahu guda domin tunkarar duk wata kungiya ta yan ta’adda , domin matukar kungiyoyin yan tadda da taaddanci za su ci gaba da zama a matsayin kayan aiki na cimma manofofin kasashen yammacin turai ma’aboata girmankai na duniya , kuma baa hada kai da karfe tare ba domin tunkarar wannan barazana to da jan aiki agaba wajen kawo karshensu.
Har ila yau shugaba Rohani ya caccaki Amurka da sauran kasashen turai da suek riye rajin yaki da ta’adanci amma a gefe guda kuma tana taimawa wasu yan ta’adan da sunan ayykan siyasa a wasu kasashem daga karshe ya nyna cewa wadanda suke goyon bayan yan ta’adda sun sani ko badade ko ba jima wutar da suka kunna za ta konasu.288